Jama'a a wasu sassan arewacin Najeriya sun shiga tashin hankali da ɗimauta a 'yan makonnin nan, sakamakon samun ƙaruwar yiwa mutane kisan gilla a gida, waɗanda a mafi yawan lokuta makusantan mamatan ...
Batun kisan wani babban mai kare manufofin Trump a Amurka a makonnin da suka gabata ya haifar da ayar tambayar cewa shin ko Amurka ne neman zama ƙasa mafi hatsari a duniya? Bayan ɗaya daga cikin kisan ...
'Yan siyasa masu matsanancin ra'ayi a Jamus da kasashen Turai zuwa Amurka, sun nuna muhimmanci kare Addinin Kirista a kasashen Yamma. https://p.dw.com/p/4v8fS ...
Charlie Kirk mai shekaru 31, guda daga cikin matasa masu faɗa aji waɗanda ke goyon bayan Trump a siyasarsu ta masu tsattsauran ra’ayi, ya mutu bayan harbe shi da aka yi har lahira lokacin da yake ...